====== Fati Macijiya Musa ====== {{ :actress:fati-macijiya-musa.jpg?nolink&200 }} \\ **Occupation** Actress \\ **Born** 1989 \\ **From** Niger, Nigeria {{ :actress:fatimusa.jpg?128}}Fati Musa ‘yar wasan Hausa ce wacce ta bayyana karbuwarta a fim din Hausa, da cewa masana’antar fim din wuri ne da ke maraba da kowace kabila a kasar nan. Fati Macijiya wacce ta samo sunanta daga wani fim da ta fito a ciki mai suna ‘Macijiya’ ta tattauna da Aminiya kan yadda ta shiga sana’ar fim da kuma sauran abubuwa da suka shafi wannan sana’a. Ko za mu iya sanin tarihin rayuwarki a takaice? Sunana Fati Musa, sai dai an fi sani na da Fati Macijiya. Ni ‘yar asalin kabilar Gbaygi wacce a nan bangaren ake kira da Gwari. An haife ni a shekarar 1989 a Jihar Neja. Na yi karatuna a Jiha Neja. \\ // More from Aminiya's interview here: http://aminiya.com.ng/index.php/labarai/107-na-yi-kukan-farin-ciki-a-karon-farko-da-aka-ba-ni-jaruma-fati-macijiya // ===== Filmography ===== ==== Films ==== ---- datatable ---- cols : film_page, yearlabel_title headers : Film, Year filter : type=film and : starring_pages==actress/fati_musa and : film!=film/ and : film!= sort : film ---- ===== Links ===== * [[http://premiumtimesng.com/arts-entertainment/146032-chinese-movie-recorded-officially-hausa-set-airing.html|Chinese movie recorded officially in Hausa set for airing]] * [[http://premiumtimesng.com/arts-entertainment/151597-interview-kannywood-needs-training-school-actors-fati-musa.html|Premium Interview: Kannywood needs training school for actors – Fati Musa by Mohammed Lere]] ===== Share this page =====