====== Rahma Sadau Twitter Interview (#TareDaRahmaSadau) - Saturday, September 12, 2015 ====== [[actress/Rahma Sadau]] a Twitter: [[https://twitter.com/Rahma_sadau|@Rahma_Sadau]]

Assalamu'alaikum. Muna Tare da Rahma Hassan, Wanda aka fi sani da Rahma Sadau. Mun gode da kika kasance Tare damu @Rahma_sadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

@Bahaushee Asalin Sunana Rahma Sadau, Rahma Hassan Yayata Ce A duniyar Film #TareDaRahmaSadau

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Shin wai Komi yaja hankalinki Rahma har kika shiga Fim din Hausa? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Dama Chan Inada Ra'ayin Film tun ina yarinya, dama ce bansamu ba sai yanxu #TareDaRahmaSadau https://t.co/eH84WHbWmy

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Mi nene babbar manufar ki a lokacin da kika shiga Fim din Hausa? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Na shiga don in Nishadantar da 'dan kallo tare da isar da sakonni masu yawa #TareDaRahmaSadau https://t.co/629bUejvsX

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

@Rahma_sadau kaman har zuwa wane lokaci kike Na shekaru kike tsammanin zaki kasance a cikin harkar Fim? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Gaskia a yanxu kam bansani ba, saboda har yanzu ban kai matakin da nakeso nakai ba. Amma kana naka Allah na nashi. https://t.co/QoFSXuwDsA

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Daga fara Fim dinki har zuwa Yanzu, wa nene Babban kalubalen da kika fuskanta? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Gaskia ban fuskanci wani Kalubale ba har kawowa yanxu #TareDaRahmaSadau https://t.co/0bBP6feMPp

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Mun samu Labari cewa Akwai wani Fim na Nollywood da ake cikin yi dake, shin Haka ne? Mi yaja hankalin Rahma zuwa Nollywood? @Rahma_sadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Eh hakane, har dani a ciki. Duk cikin sana'a tace. Ban banbanta su ba. #TareDaRahmaSadau https://t.co/YvzG9dO92r

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Wasu sunyi tsokaci Akan irin tufafi da halayyar dake a cikin Nollywood, shin Yaya Rahma Sadau Za tayi da irin wannan? @Rahma_sadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Ko a kannywood muna zabar script ballantana Nollywood. #TareDaRahmaSadau https://t.co/RYnYNhNQeG

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Wasu sunyi tsokaci Akan irin tufafi da halayyar dake a cikin Nollywood, shin Yaya Rahma Sadau Za tayi da irin wannan? @Rahma_sadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Rashin fahimtarsu ne da saninsu, amma duk yanda ake dauka ba haka yake ba. Sana'ace me kyau! #TareDaRahmaSadau https://t.co/uaInVvIz0Y

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Wasu nayi ma harkar Fim gani-gani, mi Rahma zata ce Akan wannan? Kuma Wace shawara zaki ba mutane? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Rashin fahimtarsu ne da saninsu, amma duk yanda ake dauka ba haka yake ba. Sana'ace me kyau! #TareDaRahmaSadau https://t.co/uaInVvIz0Y

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

@Bahaushee shawaran da zanbawa mutane shine, su dinga gyara mana kurarenmu idan munyi bawai su taimaka wajen batawa ba. #TareDaRahmaSadau

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Daga Karshen, Wace shawara zaki ba Yan'uwanki Yan Fim da kuma sauran Jama'a gaba daya? @Rahma_sadau #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Mu cigaba da kasancewa tsintsiya madaurunki daya. Mu cigaba da kishin namu don cigabanmu gaba daya #TareDaRahmaSadau https://t.co/ELg7enufgF

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

Mun gode @Rahma_sadau. Da fatan zaki sake kasancewa Tare damu wani lokacin. Bissalam. #TareDaRahmaSadau

— Hausa Proverbs (@Bahaushee) September 12, 2015

Nagode. Ma'assalam!! 🙌🏻 https://t.co/vVgJNfCQE5

— Rahma Sadau (@Rahma_sadau) September 12, 2015

\\ \\ \\ \\ \\ \\ \\ \\ [[actress/Rahma Sadau]] a Twitter: [[https://twitter.com/Rahma_sadau|@Rahma_Sadau]]\\ \\ ===== Share this page =====