{{ https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/a/a4/Blacks-Law-Dictionary.jpg}} ====== ƙamus (dictionary) ====== ===== Hausa ===== ==== Lafazi ==== [ƙa-moos] ==== Suna ==== ƙamus (//jam'i// [[ƙamusai]]) - littafin da ya k'unshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazatin wannan harshen yakan yi amfani da shi don yi masa jagora [daidai da wannan kalmar: [[ƙamusu]], kamus, [[kamusu]], [[qamus]]]((Ƙamusun Hausa na Jami'ar Bayero © Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya 2006, pp. 275))