====== Attakawa ====== **Director and Producer** [[director/Imran S.I. Ashir]] \\ **Released** [[:list_of_hausa_films?dataflt=year=ND|ND]] ===== Overview in Hausa ===== Labarine akan wasu yan siyasa guda biyu Alh na Allah da Alh da’u bayan Alh Da’u yashafe lokuta yana tallata kansa fitowar Alh na Allah ked a wuya mutane suka koa bayansa da Alh Da’u ya fahimci bazaikai labariba sai ya shiryawa Alh na Alla makarkashiya ta hanyan tsafi. ===== Share this page =====