====== Gwaska ====== {{ film:gwaska.jpg?200 }} \\ **Released** [[:list_of_hausa_films?dataflt=year=2015|2015]] \\ **Directed by** [[actor/Adam A. Zango]] \\ **Produced by** [[director/falalu_a._dorayi]] \\ **Starring** [[actor/Adam A. Zango]], [[actress/asabe_madaki]] "Fim din Gwaska zai zama zakaran gwajin dafi" http://bbc.in/1IqpnRt An yi nunin wani bangare na wani sabon fim din Hausa mai suna Gwaska, wanda shahararren jarumin nan Adam Zango ya jagoranta. Masu ruwa da tsaki a harkar fina-finan Hausa ne dai suka taru dan kallon fim din da kuma bayar da shawarwari ta yadda za a inganta fim din, wanda suka ce ya zama wani zakaran gwajin dafi a fina-finan Hausa. Masu shirya fina-finan Hausa da jarumai da suka halarci nunin fim din na cewa fim din Gwaska ya zame musu kalubale, kuma ya tashe su tsaye. A baya dai an sha sukar masu shirya fina-finan Hausa da cewa suna yin fina-finan da basa kan tsarin al'adu irn na Hausawa. ===== Gwaska Trailer ===== ===== Gwaska Review (snapshot) =====

What I have to say about d multi million naira movie (Gwaska) @mansurmakeup @falaludorayi @nasiralikoki @sir_zeeesu @realabusarki @adamazango @shuaibulilisco

A photo posted by Al-Amin Ciroma (@alaminciroma_512) on

===== External Links ===== * https://www.facebook.com/bbchausa/posts/10153590790562608 ===== Share this page =====