====== Ibro Ya Auri Baturiya ======
Starring : Rabilu Musa Ibro , Carmen MCcain , Rabi'u Daushe , Ari Baba .
Director : Muhammad Y. Muhd .
Wannan wasa Nigerian Hausa Movie akai : Ibro da yar baturiya . Ibro ya auri baturiya , abokin shi ya ba shi kudi ya ge kasan turawa ya siya kaya , a yi busines , Ibro ya ge ya yi aure da kudin . Ya dawo kuma baiya, ya bata abin ci ba .Ibro ya gudu , ya ber ta .
Ke Gabatar Da : Rabilu Musa Ibro , Carmen MCcain , Rabi'u Daushe, Ari Baba .
Umarni : Muhammad Y. Muhd.
A duba wasa hausa chauta, a subscribe a AzurfaTV.
A duba wasa mai chau, kuma mai kuya abubuwa.Hausa Nigeria Movies.mun tabbatar mu baku mai chau.
Brought to you by AzurfaTV.