====== Mai Dalilin Aure (Match Maker) ====== {{ film:mai_dalilin-aure.png?300 }} **Released** [[:list_of_hausa_films?dataflt=year=2014|2014]] \\ **Directed by** [[director/falalu_a._dorayi]] \\ **Produced by** [[producer/miyari_productions]], [[producer/abnur_entertainment]], [[producer/abdul_amart]] \\ **Starring** [[actress:aisha_dan_kano]], [[actress:hadiza_gabon]] (A'isha 1st Lady), [[actor:ibrahim_m_gyallesu]], [[actor:rabilu_musa_dan_ibro]] (Alhaji Muzuru), [[actress:jamila_umar]], [[actress:rahma_sadau]], [[actor:rabiu_rikadawa]], [[actor/ali_nuhu]], [[actress/aisha_aliyu]] (Zinariya), [[actress/halima_yusuf_atete]], [[actor/mustapha_naburaska]], [[actor/Suleiman Bosho]] (Manaja) \\ **Labari (Story) daga** [[actress:aisha_dan_kano]] \\ **Screenplay** Maje El-haj Fauziyya D. Sulaiman \\ **Language** Hausa \\ **Locations** Ni'ima Guest Palace Labarin wanna fim din a takaice a yadda [[actress:aisha_dan_kano]] ta bayyana: "Story din dai, abin da yake nufi a takaice, akwai wata al'ada ta bahaushe tun da, da mace babba magidanciya - tana samun hotunan mata... ko kuma idan da mai tambayar yin aure, wanda yake tunanin cewar bashi da lokacin da zai kalli wasu d'abi'u na mata daban... toh wata dattijuwa zata iya nemo mai matar auren. Ko kuma tabashi shawarar cewa 'yar gidar wane ta dace ga ka aure ta domin ga d'abiunta, walau bazawara walau badurwa." A ranar Litinin Agusta 10, 2015, Shirin Yau da Gobe na muryar Amurka sun yi shirinne a kan wannan batun na Mai Dalilin Aure inda za'a iya saurara ta nan: ===== Bayan Fage - Behind the Scenes ===== ===== Watch Mai Dalili ===== ===== Share this page =====