This is an old revision of the document!
Occupation Actress
Years active 2015-present
Ita kadai ce matashiyar jaruma cikin wannan jerin shahararrun. Fim din Tabbataccenbilkisu Al’Amari shi ne wanda ya sanya wannan jaruma darewa matsayi na tara cikin jerin, domin ta shiga tsakiyar gogaggu ta nuna gogewarta.
Kasancewar labarin fim din kusan a kanta yake, hakan ya bata damar taka rawarta har da tsalle. Domin mafiya yawan wadanda suka kalli shirin maganar ta kawai suke yi ba ta sauran jaruman ba.