User Tools

Site Tools


actress:fati_washa.

Table of Contents

Fati Washa


Born Fatima Abdullahi Washa in Bauchi, Nigeria on Feb 21st, 19931) (Age: 31 years old)2)
Laƙabin Suna (Nickname): Washa Zee-Zee
Occupation Actress
Social Snapchat, Fati Washa on Twitter, Instagram

Fati Washa is a Kannywood Hausa actress. Fati Washa was born Fatima Abdullahi Washa, she is also known by other stage names like Tara Washa or Washa. Some of her movies are 'Ya daga Allah (2014), 'Yar Tasha (2015), Ana Wata ga Wata (2015)' Mr. da Kura (2015), Make Da Bake (2013), The next (2013), blind House (2013).3)


Fatima Abdullahi Washa wacce aka fi sani da Fati Washa a wasanin kwaikwayo na Hausa, mai son sana'ar fim ce tun tana ƙarama a lokacin da take karanta littattafai. Zamowar ta mai taimakawa jarumai bai dakushe tauraruwarta ba. Kyakkyawa kuma doguwar jaruman, wadda ta bankara tsakanin manya ake damawa da ita tun farkon shigowarta industiri. Rol din da ta hau a cikin fim din Hindu - An African Extra Vagrant hakika abin yabawa ne.

Fim ne da ta fito a tsakiyar manyan jarumai irinsu Adam A. Zango da Jamila Umar Nagudu. Yanayin yadda ta taka rawa a tsakiyar tamkar ba mace ba ya kayatar da ‘yan kallo. A wasu lokutan ma sai mutum ya manta da cewa mace yake kallo, domin ta yi tsayiwar daka wajen tabbatar da ganin ta bai wa labarin hakkinsa a matsayinta na matsafiya.

Haka zalika batun kasuwa nan ma babu magana, domin tun bayan nuna fim din a Sinima dake titin Zoo a Kano, ‘yan kallo suka nuna maitarsu a fili ta mararin ganin fim din. Har ila yau ta samu yabo daga wajen manyan masana fim irin su Farfesa Abdallah Uba Adamu, Ahmad Gidan

Filmography

Films

actress/fati_washa.txt · Last modified: 2022/06/10 14:15 by admin