Web
Analytics Made Easy - StatCounter

Ku yi hakurin rashin jinmu na dan wani lokaci


Assalamu Alaikum Mabiya shafin hutudole.com muna baku hakuri bisa rashin jin mu na dan wani Lokaci. Muna kokarin karawa shafin inganci ta yanda zaku ji dadin karanta labarai fiye da daa.

cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2uGJbDR
via https://ift.tt/2whmJRK

‘Farin jinin Buhari yana raguwa a tsakanin talakawa’

image
Wani mai sharhi a kan harkokin yau da kullum, Kole Shettima, ya ce tura ce ta fara kai wa bango shi a sa al'umar jihar suka yi wa shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ihu lokacin da ya kai ziyara jihar.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OR8w4C
via https://ift.tt/2whmJRK

Messi ka iya komawa Juventus su yi wasa tare da Ronaldo

image
Rahotanni sada Italiya sun bayyana cewa akwai yiyuwar kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta dauko tauraron dan kwallon Barcelona, Lionel Messi su buga wasa tare da babban abokin takararshi, Cristiano Ronaldo.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bBhPPP
via https://ift.tt/2whmJRK

Zafin kishi: Kishiya ta kwarawa kishiya ruwan zafi a Kano

image
Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano, ta kama wata mata mai suna Sa’adatu Umar ‘yar kimanin shekaru 28 da a ke zargin ta kwarawa kishiyar ta tafashashshen ruwanzafi a Kano.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bEWx3R
via https://ift.tt/2whmJRK

Biyan batagari aka yi suka yi wa Buhari ihu>>Garba Shehu

image
Mai magana da yawun shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa, ‘yan siyasa ne suka dauki hayar batagarin da suka yi wa shugaba Buhari ihu ranar Laraba a Maiduguri a lokacin ziyarar da ya kai na jaje a Jihar Barno.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OUL7PP
via https://ift.tt/2whmJRK

Wani maraya me shekaru 12 ya rataye kansa a Najeriya saboda yana son haduwa da iyayensa a Lahira

image
Wani maraya mai shekaru 12 ya kashe kansa ta hanyar ratayawa, a kauyen Agboala Ishiala dake karamar hukumar Nkwerre ta jihar Imo a Najeriya.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OP5yO4
via https://ift.tt/2whmJRK

Bazan Yanke Hulda da harkar fim ba koda na yi Aure>>Tauraruwar Kannywood

image
SAPNA Aliyu Maru ta bada tabbacin cewa ba za ta yanke hulɗa da harkar fim ba ko da ta yi aure.

Ta ce za ta rinƙa ɗaukar nauyin shirya finafinai bayan ta yi aure.

cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bAVXUX
via https://ift.tt/2whmJRK

Duk da hukuncin kotun Koli, kada a kuskura a rantsar da wani gwamnan Bayelsa>>Gargadin Oshiomhole

image
Shugaban Jam’iyyar APC Adam Oshiomhole ya gargadi babban jojin jihar Bayelsa da kada ya kuskura ya rantsar da wani sabon gwamna a jihar Bayelsa.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/39yUqwE
via https://ift.tt/2whmJRK

Matsalar Tsaro: Kungiyar Izala ta bukaci Malamai da su yi Addu'o'i a Masallatan Juma'a

image
Kungiyar wa'azin musulunci, mai kira da tsaida sunnah, da kawar da bidi'ah ta jama'atu Izalatil Bid'ah wa iqamatis Sunnah ta tarayyar Niijeriya, ta umurci limamai a dukkan masallatan Juma'a dake fadin Nijeriya, da su yi addu'oi na musamman a karshen hudubobin da za su gabatar a Juma'ar nan, da sauran Jumu'ar da za su biyo baya har zuwa lokacin da za'a dakatar akan wannan musiba da ta addabe mu na kashe kashen mutanen da ba su ji ba basu gani ba. 
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31UuHwk
via https://ift.tt/2whmJRK

Har yanzu Ighalo na killace a Man United saboda Coronavirus

image
Dan wasan da Manchester United ta saya a karshen watan Janairu, Odion Ighalo na yin atisaye shi kadai a makon nan.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bBeLDw
via https://ift.tt/2whmJRK

KWANA KADAN BAYAN HARIN GARIN AUNO: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Boko Haram Sama Da Dari Biyu

image
Sojojin Nijeriya sun samu gagarumar nasara akan masu tayar da kayar baya, inda aka rawaito cewa sun kashe sama da mayaka dari biyu a cikin dazukan dake jihar Borno.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/3bEmnoA
via https://ift.tt/2whmJRK

Hedimasta Ya Yi Wa Daliba ‘Yar Shekara Goma Fyade A Cikin Aji

image
Wani hedimasta na makarantar firamare ta Alhazawa dake karamar hukumar Danja a jihar Katsina, mai suna Kabiru Husaini yana ci gaba da zama a gidan kaso biyo bayan zarginsa da yi wa yarinya daliba ‘yar shekara goma fyade.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2SGRx6i
via https://ift.tt/2whmJRK

HARIN AUNO: Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Gina Dukkan Gidajen Da Suka Lalace, Da Hanyoyin Samun Abincinsu>>Minista Sadiya Umar

image
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin rage azabar wadanda rikicin Boko Haram ya shafa a Auno dake jihar Borno.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31RsbXv
via https://ift.tt/2whmJRK

Gwamnatin Najeriya ta saka kyautar Miliyan 36 ga duk wanda ya samar da maganin cutar Coronavirus

image
Ministan Kimiyya da fasaha, Ogbonnaya Onu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na maraba da duk wani gwamnin kimiyyar lafiya da zai samar da rigakafin cutarnan data samo asali daga kasar China watau Coronavirus inda yace duk wanda ya same maganin cutar gwamnati zata karramashi.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2OQKI0U
via https://ift.tt/2whmJRK

Ronaldo ya taimakawa Juve da ci 1 a wasan da suka yi 1-1 da AC Milan

image
Tauraron dan kwallon kafar Juventus, Cristiano Ronaldo ya taimakawa kungiyar tashi ta ci kwallo 1 a wasan da suka buga a daren yau da AC Milan wanda ya kare da sakamakon 1-1.
cigaba da karatu »

from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/31RVGs8
via https://ift.tt/2whmJRK