This is an old revision of the document!
ƙamus
Hausa
Lafazi
Suna
(
jam'i ƙamusai) littafin da ya k'unshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazatin wannan harshen yakan yi amfani da shi don yi masa jagora [daidai da wannan kalmar:
ƙamusu, kamus,
kamusu,
qamus]
Daidai da wannan kalmar
English
dictionary
Pronunciation
Noun
(plural dictionaries) a reference book containing an alphabetical list of words with information about them [syn: lexicon]