User Tools

Site Tools


dictionary:kamus.

This is an old revision of the document!


blacks-law-dictionary.jpg

ƙamus (dictionary)

Hausa

Lafazi

[ƙa-moos]

Suna

ƙamus (jam'i ƙamusai)

  1. littafin da ya k'unshi kalmomi na wani harshe tare da ma'anoninsu wanda mai koyo ko nazatin wannan harshen yakan yi amfani da shi don yi masa jagora [daidai da wannan kalmar: ƙamusu, kamus, kamusu, qamus]1)


English

Noun

dictionary (plural dictionaries)

  1. a reference book containing an alphabetical list of words with information about them [syn: lexicon]2)

Pronunciation

[dik-shuh-ner-ee]

1) Ƙamusun Hausa na Jami'ar Bayero © Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya 2006, pp. 275
dictionary/kamus.1438543452.txt.gz · Last modified: 2015/08/02 19:24 by admin