User Tools

Site Tools


edits_toreview:news_and_links:top_10_power_list_of_hausa_film_industry_08_04_2012.

http://www.hausafilms.tv/news_and_links/top_10_power_list_of_hausa_film_industry_08_04_2012

edit

type:
newslinks!
title:
top 10 power list of hausa film industry
url:
elbashh18@ yahoo. com
category:
1- Adam A. Zango= mutum ne shi da ya canja alkiblar kannywood da finafinai kamarsu 'zarar bunu, Ga fili ga maidoki, Shahuda, Ahalul khitabi wanda shine ya shirya ya kuma bada umarni fim din da ya samu gagarumar nasara a kasu. sa'annan ya kasance wanda yafi kowane tauraro haskawa a shekarar 2011 hakan tasa yafi kowane dan wasa samu. 2-Ali Nuhu= kasancewarshi dan wasa marubucin shiri mai kuma tsara labari kuma maishiryawa sannan kuma mai bada umarni ya bashi damar darewa kujera ta 2 ya kasance wanda ya fito a Gona gari fim din da ya ciri tuta, sannan kuma shine ya shirya ya kuma bada umarni a fim din kamfani FKD mai suna Adamsy fim din da shima ya samu karbuwa sosai kuma musamman ma ganin cewa shine dan wasan da yafi kowa farin jini a tsahon shekaru ba tare da 'yan kallo sun kosa da shi ba hakan ma babbar nasara ce. 3-Mal.Aminu Saira 4- Ali Gumzak 5- Falalu A Dorayi 6- Nazifi Asnanic 7- Nafisa Abdullahi 8- Rainbow Marketer 9- Zaharadin Sani 10- UK Entertaiment
dated:
2012-04-08
edits_toreview/news_and_links/top_10_power_list_of_hausa_film_industry_08_04_2012.txt · Last modified: 2015/07/22 03:12 (external edit)