User Tools

Site Tools


film:dadin_kowa.

Differences

This shows you the differences between two versions of the page.

Link to this comparison view

Both sides previous revision Previous revision
film:dadin_kowa [2016/10/17 02:02]
admin
film:dadin_kowa [2016/10/17 02:04] (current)
admin [Dadin Kowa Episodes]
Line 17: Line 17:
 |1|[[https://​youtu.be/​7sivURFutqY|Dadin Kowa Episode 1 Part 2]]|Jan 21, 2015| | |1|[[https://​youtu.be/​7sivURFutqY|Dadin Kowa Episode 1 Part 2]]|Jan 21, 2015| |
 |2|[[https://​youtu.be/​1D6Y4c1-4c4|Dadin Kowa Episode 2 Part 1]]|Jan 29, 2015| | |2|[[https://​youtu.be/​1D6Y4c1-4c4|Dadin Kowa Episode 2 Part 1]]|Jan 29, 2015| |
-|79|[[https://​youtu.be/​gL83ZWnrqK8|Dadin Kowa Episode 79]]|Jul 28, 2016| [[https://​youtu.be/​y_DsmjVLu7Q|Fan review from Gimbiya]] |+|79|[[https://​youtu.be/​gL83ZWnrqK8|Dadin Kowa Episode 79]]|Jul 28, 2016| [[https://​youtu.be/​y_DsmjVLu7Q|Fan review from Gimbiya]] ​\\ \\ DANTANI yayi ikirarin cewar karon farko zaa ga tashin hankalin da baa taba gani ba, amma ta bangarensa. Sabuwar tsama ta shiga tsakanin BADARU da amaryar babansa, Baban nasa ma bai tsira ba. NAZIRU na cikin damuwa. Da alama asirin ALH. SANI ya tonu. Da alama gogan naku SALLAU ya dauko Dal aba gammo. Ku biyo mu dan ganin yadda zata kwashe a shirin Dadin Kowa na Kashi 79. |
 |80|[[https://​youtu.be/​E-3XIcvPNDs|Dadin Kowa Episode 80]]|Aug 6, 2016| [[https://​youtu.be/​sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] | |80|[[https://​youtu.be/​E-3XIcvPNDs|Dadin Kowa Episode 80]]|Aug 6, 2016| [[https://​youtu.be/​sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] |
 |81|[[https://​youtu.be/​-XSPTNkL9wc|Dadin Kowa Episode 81]]|Aug 13, 2016| [[https://​youtu.be/​sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] | |81|[[https://​youtu.be/​-XSPTNkL9wc|Dadin Kowa Episode 81]]|Aug 13, 2016| [[https://​youtu.be/​sII46A72OpY|Fan review from Gimbiya]] |
Line 28: Line 28:
 |88|[[https://​youtu.be/​JJFurkUm6Fo|Dadin Kowa Episode 88]]|Sep 28, 2016|[[https://​youtu.be/​heKLkxy060s|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ta faru ta kare a gurin Nazir, domin a yanzu auransa da Maryam ya tabbata, shin yaya Alawiyya za ta dauki wannan mummunan Labarin a gare ta. A Gefe guda kuma bayan hankula sun fara kwanciya a garin Dadin kowa wata sabuwar Annoba ta kara kunno kai a garin wacce ta sanya baki kwararowa cikin garin, shin waye da waye suka shigo garin sannan da me suka zo. Domin ganin yanda za ta kaya ku biyo shirin Dadin kowa kashi na tamanin da takwas. | |88|[[https://​youtu.be/​JJFurkUm6Fo|Dadin Kowa Episode 88]]|Sep 28, 2016|[[https://​youtu.be/​heKLkxy060s|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ta faru ta kare a gurin Nazir, domin a yanzu auransa da Maryam ya tabbata, shin yaya Alawiyya za ta dauki wannan mummunan Labarin a gare ta. A Gefe guda kuma bayan hankula sun fara kwanciya a garin Dadin kowa wata sabuwar Annoba ta kara kunno kai a garin wacce ta sanya baki kwararowa cikin garin, shin waye da waye suka shigo garin sannan da me suka zo. Domin ganin yanda za ta kaya ku biyo shirin Dadin kowa kashi na tamanin da takwas. |
 |89|[[https://​youtu.be/​gRKvQZSqTGU|Dadin Kowa Episode 89]]|Oct 6, 2016|[[https://​youtu.be/​LcIIoFXQKcg|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ayi dai mu gani! Timo ya faso Gari, har da sayen hannun jari. Shin mecece makomar Alawiyya bayan rusa zancen aurensu da Nuhu? A yayin da Malam Hassan ya matsa lamba don shiga hurumin da ba nasa ba, a can gefe kuma anya Zayyad baya shirin kulla wata kitimirmirar?​ Haduwar Haidar da Gimbiya a wannan karon, bamu san ko me Haidar din zai zo da shi ba. Dangwari da bakonsa Jawo, ko yaya zata kwashe musu? Don ganin yadda zata kaya, ku biyo mu a Shirin Dadin Kowa Kashi na 89. | |89|[[https://​youtu.be/​gRKvQZSqTGU|Dadin Kowa Episode 89]]|Oct 6, 2016|[[https://​youtu.be/​LcIIoFXQKcg|Fan review from Gimbiya]] \\ \\ Ayi dai mu gani! Timo ya faso Gari, har da sayen hannun jari. Shin mecece makomar Alawiyya bayan rusa zancen aurensu da Nuhu? A yayin da Malam Hassan ya matsa lamba don shiga hurumin da ba nasa ba, a can gefe kuma anya Zayyad baya shirin kulla wata kitimirmirar?​ Haduwar Haidar da Gimbiya a wannan karon, bamu san ko me Haidar din zai zo da shi ba. Dangwari da bakonsa Jawo, ko yaya zata kwashe musu? Don ganin yadda zata kaya, ku biyo mu a Shirin Dadin Kowa Kashi na 89. |
-|90|[[https://​youtu.be/​K7_KzJbZb0k|Dadin Kowa Episode 90]]|Oct ​6, 2016|Alawiyya a yunkurinta na ganin sun ci gaba da soyayya da tsohon saurayinta Nazir, ba ta fargaba sai ta tsinci kanta cikin wani sabon rudani mai rikitarwa. Yayin da a hannu guda kuma Dantani ya samu wani mummunan labari game da Furera wanda ya jefa shi cikin damuwa, a bangare guda kuma Malam Hasan yayi yunkurin shawo kan Kamal domin ya mayar dashi hannun iyayensa, yunkurin da ya haifar da sa’insa a tsakananinsu. |+|90|[[https://​youtu.be/​K7_KzJbZb0k|Dadin Kowa Episode 90]]|Oct ​13, 2016|Alawiyya a yunkurinta na ganin sun ci gaba da soyayya da tsohon saurayinta Nazir, ba ta fargaba sai ta tsinci kanta cikin wani sabon rudani mai rikitarwa. Yayin da a hannu guda kuma Dantani ya samu wani mummunan labari game da Furera wanda ya jefa shi cikin damuwa, a bangare guda kuma Malam Hasan yayi yunkurin shawo kan Kamal domin ya mayar dashi hannun iyayensa, yunkurin da ya haifar da sa’insa a tsakananinsu. |
  
 ===== Awards ===== ===== Awards =====
film/dadin_kowa.txt · Last modified: 2016/10/17 02:04 by admin