This shows you the differences between two versions of the page.
Both sides previous revision Previous revision Next revision | Previous revision Next revision Both sides next revision | ||
film:gwaska [2015/09/28 00:02] admin |
film:gwaska [2016/06/08 11:31] admin |
||
---|---|---|---|
Line 1: | Line 1: | ||
====== Gwaska ====== | ====== Gwaska ====== | ||
- | <WRAP box 300px left>{{ film:gwaska.jpg?200 }} \\ **Released** [[:list_of_hausa_films?dataflt=year=2015|2015]] \\ **Directed by** [[actor/Adam A. Zango]] \\ **Produced by** [[director/falalu_a._dorayi]] \\ **Starring** [[actor/Adam A. Zango]]</WRAP> | + | <WRAP box 300px left>{{ film:gwaska.jpg?200 }} \\ **Released** [[:list_of_hausa_films?dataflt=year=2015|2015]] \\ **Directed by** [[actor/Adam A. Zango]] \\ **Produced by** [[director/falalu_a._dorayi]] \\ **Starring** [[actor/Adam A. Zango]]</WRAP> |
+ | |||
+ | "Fim din Gwaska zai zama zakaran gwajin dafi" http://bbc.in/1IqpnRt | ||
+ | |||
+ | An yi nunin wani bangare na wani sabon fim din Hausa mai suna Gwaska, wanda shahararren jarumin nan Adam Zango ya jagoranta. | ||
+ | |||
+ | Masu ruwa da tsaki a harkar fina-finan Hausa ne dai suka taru dan kallon fim din da kuma bayar da shawarwari ta yadda za a inganta fim din, wanda suka ce ya zama wani zakaran gwajin dafi a fina-finan Hausa. | ||
+ | Masu shirya fina-finan Hausa da jarumai da suka halarci nunin fim din na cewa fim din Gwaska ya zame musu kalubale, kuma ya tashe su tsaye. | ||
+ | |||
+ | A baya dai an sha sukar masu shirya fina-finan Hausa da cewa suna yin fina-finan da basa kan tsarin al'adu irn na Hausawa. | ||