User Tools

Site Tools


producer:2_effects_empire.

Differences

This shows you the differences between two versions of the page.

Link to this comparison view

Next revision
Previous revision
producer:2_effects_empire [2015/07/22 03:15]
127.0.0.1 external edit
producer:2_effects_empire [2015/08/12 22:56] (current)
admin
Line 1: Line 1:
 ====== 2 Effects Empire ====== ====== 2 Effects Empire ======
 +
 +2 Effects Empire, sananniyar kungiya ce da take shirya fina finan hausa a Arewacin Tarayyar Nigeria. ​
 +
 +2 Effects Empire, kungiya ce da tafi kowace kungiyar shirya fina finan hausa samun nasara a fagen shirya fina finai. Domin kuwa kungiyar ta samu nasarorin fina finai da dama a cikin kasar Nigeria dama kasashen waje.
 +
 +Sani Musa Danja, Director ne Producer ne Mawaki ne Makidi ne kuma Shahararren Actor ne a fagen shirya fina finan hausa.
 +
 +Yakubu Muhammad, Director ne Producer ne Mawaki ne kuma Makidi ne, sannan Marubucin Jarida ne.
 +
 +Wadannan mutane guda biyu sune shugabannin wannan kungiya, kuma akwai 'yayan wannan kungiya da dama Maza da Mata. Kadan daga cikinsu sun hada da Ubale Ibrahim, TY Sha'​aban Shaba, Bashir Qaya da Samira Ahmad.
 +
 +Don haka wannan shafi zai kunshi labarai da rahotonni, tallan sababbin fina finan wannan kungiyar da sharhinsu.
 +Tarihin 'yayan kungiyar da sauran abubuwa masu muhimmanci duk game da 2 Effects Empire. (Retrieved from http://​twoeffectsempire.blogspot.com/​2010/​04/​2-effects-empire.html)
 +
 +A karshe, Allah (S.W.A) ya daukaka wannan kungiya ta '​yayanta baki daya.
 +===== Mutanen Kungiyar =====
 +  - [[actor/​sani danja]]
 +  - [[actor/​yakubu_mohammad]]
 +
 ===== Filmography ===== ===== Filmography =====
 ==== Films ==== ==== Films ====
producer/2_effects_empire.1437534940.txt.gz ยท Last modified: 2015/08/12 22:55 (external edit)