Table of Contents

Hafsa Idris

hafsa_idris.jpg
Occupation Kannywood Actress
Born Hafsat Ahmad Idris aka Hafsat Barauniya on July 14th, 1982 (Age: 41 years old)1) 2) from Kano, Nigeria
Social Media Twitter: @official_hafsat, Instagram

Jaruma Hafsat Ahmad Idris, wadda aka fi sani da kiranta Hafsat Idris, yar wasan fim ne a shafin masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood.

Hafsat asalinta ‘yar jihar Kano ce, arewacin Najeriya. Amma an haife ta da kuma girmar da ita ne a Shagamu, jihar Ogun.

Tauraron Jarumar Hafsat Idris ya hasko ne da bayyanata a hadin fim da ta yi inda ta taka rawar gani cikin fim din mai taken ‘Barauniya’, wannan shirin ne fim na musanman da ya haskaka jarumar da kuma daukaka ta a harkar fim.3)

Filmography

Films

FilmYear
Igiyar Zato2016
Rumana2017
Wacece Sarauniya?2017
Maƙaryaci2017
Alqibla2018

Share this page

1) https://www.youtube.com/watch?v=0snsdCAQRnw
2) https://www.facebook.com/asulightproduction/photos/a.304980599928429/306611633098659
3) https://www.google.com/amp/s/hausa.naijanews.com/2019/12/20/takaitaccen-labarin-rayuwar-hafsat-idris/