Table of Contents

Matasa 360

Released 2014-Present
Directed by matalo_donan
Produced by AREWA24, matalo_donan
Hosted by hafsat_usman
Language Hausa
Show Time / Lokacin wannan shirin Mondays / Litinin

Yara manyan gobe. Yadda aka tarbiyantar da su da kuma irin damar da aka basu sune zasu bada yanayin yadda rayuwa zata kasance nan gaba. Yawancin matasa sai dai a hantare su akan a basu damar su suyi bayani akan matsalolin su da damuwar su. AREWA24 ta gamsu da cewa matasa sune ginshikin rayuwa don haka ya dace a basu dama a dama da su wajen yanke shawarwari akan abinda ya shafe su da al’ummar da suke cikinta.

Matasa@360, zai bawa matasa dama su zama masu tafiyar da rayuwar su da kan su. Kamar yadda shirin Equal Access wanda matasa keyi, na matasa, don matasa. Wannan shiri zai rika zuwa duk sati ya hada da kiyon lafiya,zaman lafiya,aikin yi, kasuwanci da magance matsaloli sannan da shiga yanke shawara akan abinda ya shafi mutane.

Youth are the future, the leaders of tomorrow. How they are brought up and what opportunities they are given determines what that future will be. Too often, youth are not given opportunities to express themselves and to talk about their worries and concerns; instead, they are criticized. We at AREWA24 believe that youth are the key to the future. By offering youth opportunities to ex-press themselves and to engage in their challenges and issues of greatest concern, Matasa@360 enables youth to be the architects of their own growth and development. Based on Equal Access’s proven youth chat show format, Matasa@360 sheds light on the most important issues facing youth today, and offers a perspective by youth, for youth, and of youth. The weekly youth magazine covers topics ranging from health and well-being to employment and entrepreneur-ship to problem solving and decision-making.

Matasa 360 Promo

Share this page