This is an old revision of the document!
Released 2014-Present
Produced by AREWA24
Language Hausa
Wannan wasan kwaikwayo ne na musamman mai suna Dadin Kowa. Dadin kowa gari ne wanda aka kirkire shi da mutanen da zasu bawa masu kallo yanayin yadda rayuwa take kasancewa a Arewacin Nigeria. Koda yake wadannan mutane sun tsinci kansu a cikin kalubale kala daban daban sun yi amfani da hanyoyi daban daban wajen ganin sun bi hanyar da ta dace wajen warware matsalolin su da suka hada da aikin yi, iyali, kudi da matsalolin banbance-bancen rayuwa. Wannan wasan za’a kaddamar da shi a zango na gaba.
AREWA24’s original soap opera tells the story of Dadin Kowa, a fictional town in which the main characters’ story arcs interweave to give audiences a mirror into life and society in northern Nigeria. Through these entertaining, relatable storylines, audiences see themselves, their hopes and their challenges, and strategies to solve their own problems and make better decisions regarding their careers, families, finances, and conflicts.
No. | Title | Published Date | Links and Notes |
---|---|---|---|
1 | Dadin Kowa Episode 1 Part 1 | Jan 21, 2015 | |
1 | Dadin Kowa Episode 1 Part 2 | Jan 21, 2015 | |
2 | Dadin Kowa Episode 2 Part 1 | Jan 29, 2015 | |
79 | Dadin Kowa Episode 79 | Jul 28, 2016 | Fan review from Gimbiya |
80 | Dadin Kowa Episode 80 | Aug 6, 2016 | Fan review from Gimbiya |
81 | Dadin Kowa Episode 81 | Aug 13, 2016 | Fan review from Gimbiya |
82 | Dadin Kowa Episode 82 | Aug 18, 2016 | Fan review from Gimbiya |
83 | Dadin Kowa Episode 83 | Aug 25, 2016 | Fan review from Gimbiya |