Director and Producer Imran S.I. Ashir
Released ND
Labarine akan wasu yan siyasa guda biyu Alh na Allah da Alh da’u bayan Alh Da’u yashafe lokuta yana tallata kansa fitowar Alh na Allah ked a wuya mutane suka koa bayansa da Alh Da’u ya fahimci bazaikai labariba sai ya shiryawa Alh na Alla makarkashiya ta hanyan tsafi.