User Tools

Site Tools


film:dadin_kowa.

This is an old revision of the document!


Dadin Kowa

Released 2014-Present
Produced by AREWA24 Language Hausa

Wannan wasan kwaikwayo ne na musamman mai suna Dadin Kowa. Dadin kowa gari ne wanda aka kirkire shi da mutanen da zasu bawa masu kallo yanayin yadda rayuwa take kasancewa a Arewacin Nigeria. Koda yake wadannan mutane sun tsinci kansu a cikin kalubale kala daban daban sun yi amfani da hanyoyi daban daban wajen ganin sun bi hanyar da ta dace wajen warware matsalolin su da suka hada da aikin yi, iyali, kudi da matsalolin banbance-bancen rayuwa. Wannan wasan za’a kaddamar da shi a zango na gaba.

AREWA24’s original soap opera tells the story of Dadin Kowa, a fictional town in which the main characters’ story arcs interweave to give audiences a mirror into life and society in northern Nigeria. Through these entertaining, relatable storylines, audiences see themselves, their hopes and their challenges, and strategies to solve their own problems and make better decisions regarding their careers, families, finances, and conflicts.

Dadin Kowa Promo

Dadin Kowa Episodes

No.TitlePublished DateLinks and Notes
1Dadin Kowa Episode 1 Part 1Jan 21, 2015
1Dadin Kowa Episode 1 Part 2Jan 21, 2015
2Dadin Kowa Episode 2 Part 1Jan 29, 2015
79Dadin Kowa Episode 79Jul 28, 2016 Fan review from Gimbiya
80Dadin Kowa Episode 80Aug 6, 2016 Fan review from Gimbiya
81Dadin Kowa Episode 81Aug 13, 2016 Fan review from Gimbiya
82Dadin Kowa Episode 82Aug 18, 2016 Fan review from Gimbiya
83Dadin Kowa Episode 83Aug 25, 2016 Fan review from Gimbiya
84Dadin Kowa Episode 84Sep 1, 2016 Fan review from Gimbiya
85Dadin Kowa Episode 85Sep 9, 2016 Fan review from Gimbiya

Horon da Hansatu take yi wa Badaru ya sanya yayi Zuciyar da ta sanya shi yanke shawarar Neman gwaggwabar sana'ar da za ta iya rike shi ya tsayu da Kafarsa, yayin da shi Kuma Olabode ya fara nuna wa Stella irin kunar da ke ransa na kasancewar tana da wani Dan gaba da fatiha ba tare da ya taba sani ba a tsawon shekarun auren su. 'Yan'uwan Anaconda sun baza komar neman sa Lungu da Sako sakamakon batar da ya yi tun bayan harin da a ka kai garin Dadin kowa.
86Dadin Kowa Episode 86Sep 15, 2016Fan review from Gimbiya

A cikin shirin Dadin kowa kashi na 86. Nazir ya zowa da Iyayensa wata sabuwar magana akan rarinyar da ya koma da so…Alhakki kwikuyo… Rambo ya shiga cikin wani yanayi na tsoro da firgici…A gidan Malam Kabiru kuwa, Ladidi ce ta shiga cikin zulunmin yanda za'a yi auren Alawiyya alhali ba'a tanadi komai ba…Shi kuwa gogan ya bige ne da maular kudin gado.

Awards

Share this page

film/dadin_kowa.1474423093.txt.gz · Last modified: 2016/09/21 01:58 by admin