This shows you the differences between two versions of the page.
| Both sides previous revision Previous revision Next revision | Previous revision | ||
|
writer:fauziya_d_sulaiman [2016/05/29 22:52] admin |
writer:fauziya_d_sulaiman [2016/05/29 22:53] (current) admin |
||
|---|---|---|---|
| Line 1: | Line 1: | ||
| ====== Fauziya D. Sulaiman ====== | ====== Fauziya D. Sulaiman ====== | ||
| <WRAP box 300px left> | <WRAP box 300px left> | ||
| - | {{ cast_and_crew:writer_fauziya_d_sulaiman.png?228 }} \\ **Occupation** [[cast_and_crew?dataflt=occupation%3DWriter|Writer]] \\ **Hometown** Fagge, Kano, Nigeria | + | {{ cast_and_crew:writer_fauziya_d_sulaiman.png?228 }} \\ **Occupation** [[:cast_and_crew?dataflt=occupation%3DWriter|Writer]] \\ **Hometown** Fagge, Kano, Nigeria |
| </WRAP> Fauziyya D. Sulaiman wadda aka fi sani da Matar Bello Q far Q an haife ta a unguwar Fagge a Shekarar 1981 ta yi karatuna na Firamare a Makarantar Festival Primary School, daga nan wuce makarantar ‘yammata ta kwana Government Girls Secondary School ‘Yar gaya a shekara ta 1993, bayan ta kammala karatunta na Jiniya ta koma Makarantar Government Girls College Dala ta karasa karatunta daga 1995 zuwa 1998. Daga nan ta yi aure a shekara ta 1999. A shekara ta 2003 ta koma karatu a Makarantar College of Health Sciences, School of Hygiene in da ta yi Diploma a kan Assistant Nutritionist. Daga nan ta yi Certificate a Makarantar School of Management, akan Hotel and Catering Services. | </WRAP> Fauziyya D. Sulaiman wadda aka fi sani da Matar Bello Q far Q an haife ta a unguwar Fagge a Shekarar 1981 ta yi karatuna na Firamare a Makarantar Festival Primary School, daga nan wuce makarantar ‘yammata ta kwana Government Girls Secondary School ‘Yar gaya a shekara ta 1993, bayan ta kammala karatunta na Jiniya ta koma Makarantar Government Girls College Dala ta karasa karatunta daga 1995 zuwa 1998. Daga nan ta yi aure a shekara ta 1999. A shekara ta 2003 ta koma karatu a Makarantar College of Health Sciences, School of Hygiene in da ta yi Diploma a kan Assistant Nutritionist. Daga nan ta yi Certificate a Makarantar School of Management, akan Hotel and Catering Services. | ||