User Tools

Site Tools


writer:fauziya_d_sulaiman.

Differences

This shows you the differences between two versions of the page.

Link to this comparison view

Both sides previous revision Previous revision
Next revision
Previous revision
writer:fauziya_d_sulaiman [2016/05/29 22:49]
admin
writer:fauziya_d_sulaiman [2016/05/29 22:53] (current)
admin
Line 1: Line 1:
 ====== Fauziya D. Sulaiman ====== ====== Fauziya D. Sulaiman ======
 <WRAP box 300px left> <WRAP box 300px left>
-{{ cast_and_crew:​writer_fauziya_d_sulaiman.png?​228 }} \\ **Occupation** Writer \\ **Hometown** Fagge, Kano, Nigeria+{{ cast_and_crew:​writer_fauziya_d_sulaiman.png?​228 }} \\ **Occupation** ​[[:​cast_and_crew?​dataflt=occupation%3DWriter|Writer]] \\ **Hometown** Fagge, Kano, Nigeria
 </​WRAP>​ Fauziyya D. Sulaiman wadda aka fi sani da Matar Bello Q far Q an haife ta a unguwar Fagge a Shekarar 1981 ta yi karatuna na Firamare a Makarantar Festival Primary School, daga nan wuce makarantar ‘yammata ta kwana Government Girls Secondary School ‘Yar gaya a shekara ta 1993, bayan ta kammala karatunta na Jiniya ta koma Makarantar Government Girls College Dala ta karasa karatunta daga 1995 zuwa 1998. Daga nan ta yi aure a shekara ta 1999. A shekara ta 2003 ta koma karatu a Makarantar College of Health Sciences, School of Hygiene in da ta yi Diploma a kan Assistant Nutritionist. Daga nan ta yi Certificate a Makarantar School of Management, akan Hotel and Catering Services. </​WRAP>​ Fauziyya D. Sulaiman wadda aka fi sani da Matar Bello Q far Q an haife ta a unguwar Fagge a Shekarar 1981 ta yi karatuna na Firamare a Makarantar Festival Primary School, daga nan wuce makarantar ‘yammata ta kwana Government Girls Secondary School ‘Yar gaya a shekara ta 1993, bayan ta kammala karatunta na Jiniya ta koma Makarantar Government Girls College Dala ta karasa karatunta daga 1995 zuwa 1998. Daga nan ta yi aure a shekara ta 1999. A shekara ta 2003 ta koma karatu a Makarantar College of Health Sciences, School of Hygiene in da ta yi Diploma a kan Assistant Nutritionist. Daga nan ta yi Certificate a Makarantar School of Management, akan Hotel and Catering Services.
  
Line 7: Line 7:
  
 \\ \\
 +
 +\\
 +
 +\\
 +
  
 A game da rubutu kuwa ta fara rubuta littafi a shekarar 2002, in da littafi na farko mai suna Me na yi mata?. Daga nan ta ci gaba da rubuta littafi da suka hada da: A game da rubutu kuwa ta fara rubuta littafi a shekarar 2002, in da littafi na farko mai suna Me na yi mata?. Daga nan ta ci gaba da rubuta littafi da suka hada da:
Line 25: Line 30:
 Fauziyya mamba ce a Kungiyar Marubuta ta Najeriya reshen jihar Kano kuma tana rike da mukamin jami’a a majalisar gudanarwa ta Kungiyar tun watan Maris na 2009 har zuwa 2010. Daga nan aka sake zabenta a dai wannan mukami daga watan Maris na 2010 har zuwa watan Maris na 2012 insha Allahu. Fauziyya mamba ce a Kungiyar Marubuta ta Najeriya reshen jihar Kano kuma tana rike da mukamin jami’a a majalisar gudanarwa ta Kungiyar tun watan Maris na 2009 har zuwa 2010. Daga nan aka sake zabenta a dai wannan mukami daga watan Maris na 2010 har zuwa watan Maris na 2012 insha Allahu.
  
-Daga http://​marubutanhausa.blogspot.com/​2010/​03/​fauziyya-d-sulaiman.html+Daga/by Professor Yusuf M. Adamu at Wednesday, March 31, 2010 http://​marubutanhausa.blogspot.com/​2010/​03/​fauziyya-d-sulaiman.html
  
 ===== Hira da AREWA24 ===== ===== Hira da AREWA24 =====
writer/fauziya_d_sulaiman.1464562184.txt.gz · Last modified: 2016/05/29 22:49 by admin