Ita kadai ce matashiyar jaruma cikin wannan jerin shahararrun 'Jarumai 10 Da Suka Taka Rawar Gani A 2016.' Fim din Tabbataccen Al'Amari shi ne wanda ya sanya wannan jaruma darewa matsayi na tara cikin jerin, domin ta shiga tsakiyar gogaggu ta nuna gogewarta.
Kasancewar labarin fim din kusan a kanta yake, hakan ya bata damar taka rawarta har da tsalle. Domin mafiya yawan wadanda suka kalli shirin maganar ta kawai suke yi ba ta sauran jaruman ba.
Ta fara karatun firamari a makarantar a Isa Kaita College of Education da sekandari a Government Day Secondary School Dutsin-Ma.
Her favorite actor is the late musician/actor Adamu Hassan Nagudu. Favorite actress is Hadiza Gabon.
Published by AREWA24's Kundin Kannywood on Jan 7, 2016
Yan mata samari na fuskantar kalu bale da yawa daga ciki da wajen masana'antar fina-finai a kokarin su na tabbatar da burin su da kuma mafarkin rayuwa. Shirin ya tattauna da jaruma a kokarinta na neman yanci, gindin zama da kuma dogaro da kai.