User Tools

Site Tools


film:tauraruwa_female_role_models.

Tauraruwa (Female Stars/Role Models)

Released 2014
Produced by AREWA24
Starring Nafisa Abdulkarim
Language Hausa
Show Time Tuesdays (a ranar Talata)

Wannan shirin tattaunawar mai ilmantarwa yana bawa mata matasa kwarin gwiwa su mike su cimma burin su, ta hanyar gabatar da matan da suka yi fice ta hanyoyi daban daban. Tauraruwa zai bi labarin su don ya karfafawa sauran mata gwiwa don su yi koyi. Mata da yawa sun tsallake ramuka da dama sun cimma burin su a rayuwa a bangarori kamar su kimiyya, kasuwanci, ilmi, fasaha,wasanni ko kuma a cikin dangin su. Labarin gwagwarmayar su zai bawa mata a Arewacin Nigeria dabarar da zasu ci karfin matsalolin da suka addebe su.

This inspiring talk show encourages young women to stand up and reach for their goals, no matter the challenges. By chronicling female role models from diverse sectors, Tauraruwa shows how their stories can inspire countless other women to succeed and to become role models for other young women. The women chronicled have all had to overcome significant obstacles to find success, whether in science, business, engineering, education, entrepreneurship, sport, society, or in their own families. Their stories offer not only hope, but clear strategies and solutions for how audiences throughout Northern Nigeria and around the region can overcome even the most difficult of challenges.

Tauraruwa Promo

Share this page

film/tauraruwa_female_role_models.txt · Last modified: 2015/07/22 03:14 (external edit)