This is an old revision of the document!
Director Hassan Giggs
Producer M-Productions
Starring Ali Nuhu, Abubakar Baballe Hayatu, Shehu Hassan Kano, Halima Yusuf Atete
Released 2015
Shirin Kurman Allo shiri ne da yake da k'unshe da wani salon labarinsa. A inda za muga lalle surukai idan ba su kare mutuncinsu ba, za su ga cin mutuncinsu ba, za su ga cin mutunci a wajen mazajen 'ya'yansu.