Director Hassan Giggs
Producer M-Productions
Starring Ali Nuhu, Abubakar Baballe Hayatu, Shehu Hassan Kano, Halima Yusuf Atete, Aisha Dan Kano, Sadiq Ahmad, Lubabatu Madaki
Released 2015
Shirin Kurman Allo shiri ne da yake da k'unshe da wani salon labarinsa. A inda za muga lalle surukai idan ba su kare mutuncinsu ba, za su ga cin mutuncinsu ba, za su ga cin mutunci a wajen mazajen 'ya'yansu. 1)