User Tools

Site Tools


film:gari_ya_waye_tv.

Gari Ya Waye (Breakfast Show)

Released 2014
Directed by Salisu Mu'azu
Produced by AREWA24, Aisha Lawal Umar
Starring Dinah Balqis Mu'azu, Nasiru Sani
Language Hausa
Show Time / Lokacin wannan shirin Weekdays with best of programs on Saturdays and Sundays

Wannan shiri yana duba ne ga rayuwar duk fadin Arewacin Nigeria. Al’adu, wasanni,matasa, al’amuran yau da kullum, lafiya,aikin yi da nishadantarwa duk an hade su waje daya a wannan shiri mai tsayi don bawa masu kallo cikakken yanayi na Arewacin Nigeria. Idan gari yaw aye dukkan duhu na yayewa!

Arewa 24′s daily morning show is their flagship program and offers insights into all areas of Northern Nigerian life. Culture, sports, current events, art and cinema, health, employment and entrepreneurship, and entertainment segments are all woven together in this hour-long program to give audiences the best of Northern Nigerian life. Tune in each morning, and wake up to Arewa 24!

Gari Ya Waye (Breakfast Show) Promo

Share this page

film/gari_ya_waye_tv.txt · Last modified: 2015/07/22 03:12 (external edit)