Released 2014
Directed by Falalu A. Dorayi
Produced by miyari_productions, abnur_entertainment, abdul_amart
Starring Aisha Dan Kano, Hadiza Gabon (A'isha 1st Lady), ibrahim_m_gyallesu, Dan Ibro (Alhaji Muzuru), Jamila Umar Nagudu, Rahama Sadau, Rabi’u Rikadawa, Ali Nuhu, Aisha Aliyu Tsamiya (Zinariya), Halima Yusuf Atete, mustapha_naburaska, Suleiman Bosho (Manaja)
Labari (Story) daga Aisha Dan Kano
Screenplay Maje El-haj Fauziyya D. Sulaiman
Language Hausa
Locations Ni'ima Guest Palace
Labarin wanna fim din a takaice a yadda Aisha Dan Kano ta bayyana: “Story din dai, abin da yake nufi a takaice, akwai wata al'ada ta bahaushe tun da, da mace babba magidanciya - tana samun hotunan mata… ko kuma idan da mai tambayar yin aure, wanda yake tunanin cewar bashi da lokacin da zai kalli wasu d'abi'u na mata daban… toh wata dattijuwa zata iya nemo mai matar auren. Ko kuma tabashi shawarar cewa 'yar gidar wane ta dace ga ka aure ta domin ga d'abiunta, walau bazawara walau badurwa.”
A ranar Litinin Agusta 10, 2015, Shirin Yau da Gobe na muryar Amurka sun yi shirinne a kan wannan batun na Mai Dalilin Aure inda za'a iya saurara ta nan: